![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Croix-Rouge Burkinabé |
Iri | ma'aikata |
Masana'anta |
emergency and relief (en) ![]() |
Ƙasa | Burkina Faso |
Aiki | |
Mamba na | Kungiyar Ƙasashen Duniya Ta Bada Agajin Gaggawa |
Mulki | |
Hedkwata | Ouagadougou |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1961 |
![]() |
An kafa kungiyar Agaji ta Burkinabé (Faransanci: La Croix-Rouge Burkinabè) a 1961. Hedkwatar ƙungiyar na a birnin Ouagadougou, Burkina Faso.
A shekara ta 2020 an yaɗa kalaman ƙarya ga ƙungiyar da nufin bata sunan ƙungiyar.[1][2]