Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar | |
---|---|
handball federation (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 1957 |
Wasa | handball (en) |
Ƙasa | Misra |
Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar ( EHF ) (Larabci: اتحاد كرة اليد المصري) ita ce hukumar gudanarwa ta ƙwallon hannu da ƙwallon hannu a bakin teku a Masar. An kafa EHF a cikin shekarar alif 1957, ta shiga Ƙungiyar ƙwallon Hannu ta Duniya a shekarar 1960 da Ƙungiyar Ƙwallon Hannu ta Afirka a shekarar 1973. EHF kuma tana da alaƙa da kwamitin Olympics na Masar. Tana da tushe a Alkahira.[1]