Abukari Gariba | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ghana da Tamale, 13 ga Yuni, 1939 | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Kumasi, 23 ga Janairu, 2021 | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Abukari Gariba (an haife shi a ranar 13 ga watan Yulin shekara ta 1939 – ya mutu a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 2021) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ghana an haife shi a Yamale. Ya shiga gasar Olympics ta bazara a shekara ta 1968 da kuma shekara ta 1972 na Olympics na bazara . [1] Ya mutu yana da shekara 81 a Kumasi a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 2021.