Amaro Manuel | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Luanda, 12 Nuwamba, 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Amândio Manuel Filipe da Costa wanda aka fi sani da Amaro (an haife shi ranar 12, ga watan Nuwamba 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Bravos do Maquis a matsayin ɗan wasan tsakiya a gasar firimiya ta Angolan Girabola.
Amaro ya taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Benfica de Luanda tsakanin shekarun 2006 zuwa 2010, kafin ya koma Primeiro de Agosto a shekarar 2011.
A cikin shekarar 2017, ya sanya hannu a kulob ɗin Kabuscorp.[1]
A cikin shekarar 2019-20, ya sanya hannu a kungiyar kwallon kafa ta Bravos do Maquis a gasar Angolan, Girabola.[2]
Har ila yau Amaro ya samu buga wa tawagar kwallon kafar Angola wasa a karon farko a shekarar 2008.[3]
Manufar # | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa | |||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1. | 15 Disamba 2012 | Estádio Nacional de Ombaka, Benguela, Angola | </img> Gambia | 1-1 | 1-1 | Wasan sada zumunci | |||||
2. | 23 Maris 2013 | Stade du 28 ga Satumba, Conakry, Guinea | </img> Senegal | 1-1 | 1-1 | 2014 FIFA World Cup qual. | |||||
Daidai kamar na 9 Maris 2017 [5] |