Balla Dièye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dakar, 13 Nuwamba, 1980 (44 shekaru) |
ƙasa | Senegal |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Mahalarcin
|
Balla Dièye (an haife shi ranar 13 ga watan Nuwamban 1980) ƙwararren ɗan wasan taekwondo ne na Senegal.
Ya fafata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro, a tseren kilo 68 na maza, inda ya sha kashi a hannun Karol Robak a wasan share fage.[1]
A cikin shekarar 2017, ya fafata a gasar ajin fuka-fukin maza a gasar Taekwondo ta duniya ta shekarar 2017 da aka gudanar a Muju, Koriya ta Kudu.[2]