![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 19 Mayu 1976 (48 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci |
Eghosa Imasuen (an haife shi ranar 19 ga watan Mayu, 1976) ɗan Najeriya ne, Marubuci daga[1] zuriyar Bini. Ya kasance likita ne . Shi ne marubucin To Saint Patrick [2] da Fine Boys, wanda Farafina imprint na Kachifo Limited ya buga, har wayau kamfanin ne [3] mawallafin littattafan Najeriya mallakar Chimamanda Ngozi Adichie.
Yana zaune a birnin Legas, na Najeriya, inda yake gudanar da sabon kamfanin bugawa mai suna Narrative Landscape Press.[4][5][6]