Filin jirgin saman Blaise-Diagne | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Wuri | |||||||||||||||||||
Ƴantacciyar ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
Yanki na Senegal | Thiès Region (en) | ||||||||||||||||||
Department of Senegal (en) | M'bour Department (en) | ||||||||||||||||||
Arrondissement of Senegal (en) | Sindia (arrondissement) (en) | ||||||||||||||||||
Rural community of Senegal (en) | Ndiass (en) | ||||||||||||||||||
Mazaunin mutane | Ndiass (en) | ||||||||||||||||||
Coordinates | 14°40′15″N 17°04′08″W / 14.6708°N 17.0689°W | ||||||||||||||||||
Altitude (en) | 89 m, above sea level | ||||||||||||||||||
History and use | |||||||||||||||||||
Ƙaddamarwa | 7 Disamba 2017 | ||||||||||||||||||
Suna saboda | Blaise Diagne (mul) | ||||||||||||||||||
Replaces | Léopold Sédar Senghor International Airport (en) | ||||||||||||||||||
Filin jirgin sama | |||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
City served | Dakar | ||||||||||||||||||
Offical website | |||||||||||||||||||
|
Filin jirgin saman Blaise-Diagne ko Filin jirgin saman Dakar, shi ne babban filin jirgin sama dake birnin Dakar, babban birnin ƙasar Senegal. An buɗe filin jirgin saman Blaise-Diagne a ran 7 ga watan Disamba a shekara ta 2017[1] (tsohon filin jirgin saman Dakar "Filin jirgin saman Léopold-Sédar-Senghor" ne; yau filin jirgin saman soja ne).