![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
government agency (en) ![]() |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1954 |
nigerianports.gov.ng |
Hukumar Tashar jirgin ruwa ta Nijeriya da turanci "Nigerian Ports Authority" (NPA), ma'aikata ce ta gwamnatin tarayya wadda ke kula da kuma gudanar da harkokin Tashan jirgin Ruwa a Nigeria. Manyan tashoshin da hukumar take kula da gudanar da ayyukansu sun hada da: Lagos Port Complex da Tin Can Island Port dake Lagos; Calabar Port, Delta Port, Rivers Port dake a Port Harcourt, da kuma Onne Port. Ayyukan hukumar NPA sunayinsa ne tare da hadin gwiwa da Ministry of Transport da kuma Nigerian Shippers' Council.[1] Babban ofishin shelkwatar ta Nigerian Ports Authority na nan ne a Marina, Lagos.[2]