![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Wollo Province (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Jemal Yimer Mekonnen (an haife shi a ranar 11 ga watan Satumbar shekarar 1996) [1] ɗan wasan tseren nesa (Long-distance runner) ne na Habasha.
Ya zo na hudu a Gasar Cin Kofin Kasashen Duniya a shekara ta 2017 IAAF, kuma ya kare a matsayi na biyar a Gasar Cin Kofin Duniya a shekarar 2017 – Mita 10,000 na maza.[2]
Yimer ya lashe tseren mita 10,000 a gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na Afirka ta shekara ta 2018 a Asaba, kasar Nigeria, [3] kuma ya zo na uku a gasar wasannin Afirka na shekara ta 2019 da aka gudanar a Rabat, kasar Morocco.
Ya zo na uku a tseren Marathon na Boston na shekara ta 2021 acikin sa'oi 2:10:38.[4]