Kashim Shettima

Kashim Shettima
mataimakin shugaban ƙasar Najeriya

29 Mayu 2023 -
Yemi Osinbajo
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 29 Mayu 2023
District: Borno Central
Gwamnan Jihar Borno

29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019
Ali Modu Sheriff - Babagana Umara Zulum
District: Borno Central
Rayuwa
Haihuwa Maiduguri, 2 Satumba 1966 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausa
Harshen uwa Hausa
Ƴan uwa
Mahaifi Shettima Mustapha
Abokiyar zama Nana Shettima  (1998 -
Karatu
Makaranta Jami'ar Maiduguri
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai tattala arziki da Malami
Employers Jami'ar Maiduguri
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Kashim Shettima
Kashim Shettima daga can gefe
Kashim Shettima a cikin sojoji

Alhaji Kashim Ibrahim Shettima An haife shi a ranar 2 ga watan satumba shekarara alif 1966 a garin Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, Nijeriya. shi ne ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar A P C a zaɓen shugaban kasa a shekara ta 2023 da ke takara tare da Alhaji Bola Ahmad Tinubu, kashim Ibrahim shettima yayi gwamna a jahar borno a shekara ta (2011 zuwa shekara ta 2019) kashim kashim yariƙe manaja abanki maisuna zenith bank, cikakken dan siyasane a borno state kashim sanata ne a borno ta tsakiya.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. Babangida, Mohammed (2023-05-29). "PROFILE: Kashim Shettima: The accidental governor who is now Nigeria's vice president". Premium Times Nigeria. Retrieved 2023-06-07.