Kungiyar 'Yancin Dan Adam ta Mali. | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ma'aikata |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1988 |
Association Malienne des Droits de l'Homme (AMDH), kungiya ce mai zaman kanta da aka kafa domin kare hakkin dan adam, wanda ba ta gwamnati ba, da aka kafa a Bamako, a kasar Mali a ranar 11 ga watan Disamba a shekarar 1988.