Kungiyar 'Yancin Dan Adam ta Mauritania. | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ma'aikata |
Mulki | |
Hedkwata | Muritaniya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1991 |
amdhrim.org |
Kungiyar na da mazauni ne a Nouakchott . [1] A shekara ta 2006, shugabanta itace Fatimata Mbaye .
AMDH memba ce na Ƙungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Duniya (FIDH) .