Kurt Dreyer | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 31 ga Yuli, 1909 |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mutuwa | 29 Satumba 1981 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | chess player (en) |
Mahalarcin
|
Kurt Dreyer (an haife shi a ranar 31 ga watan Yuli 1909 a Bielefeld, Jamus - 29 Satumba 1981 a Johannesburg, Afirka ta Kudu) babban malamin dara ne na Jamusanci–Afirka ta Kudu.[1]
Dreyer ya yi hijira daga Jamus saboda manufofin ƙasar na Nazi. Ya kasance Zakaran Afirka ta Kudu a cikin shekarar 1937 (bayan buga wasa) a 1947 (tare da Wolfgang Heidenfeld). Ya ɗauki 15th a Dublin 1957 (zonal, Ludek Pachman ya yi nasara).[2]
Ya auri Eva Dreyer kuma yana da yara 2, Frank da Kenneth Dreyer.[3]
Dreyer ya wakilci Afirka ta Kudu a Chess Olympiads a Munich 1958, Tel Aviv 1964, Havana 1966, da Siegen 1970. [4]