![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Rufisque (mul) ![]() |
ƙasa | Senegal |
Karatu | |
Makaranta |
École du Louvre (en) ![]() |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da Marubiyar yara |
Mariama Ndoye-Mbengue (an haife ta a shekara ta 1953) marubuciya ce ’ yar asalin Senigal wacce aka haifa Mariama Ndoye. Ta zama "Ndoye-Mbengue" akan aure. Tana da digiri na uku a cikin harshen Faransanci da adabi.Ta samu lambobin yabo na gajerun labarai da litattafai. Na wani lokaci har zuwa shekara 1986, ta kasance mai kula da Gidan Tarihi na IFAN na Afirka a Dakar.Ta kuma zauna a kasashen waje inda ta shafe shekaru goma sha biyar 15 a Cote d'Ivoire kuma a halin yanzu tana zaune a Tunisia.