Mercy Joseph | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Nairobi, 21 ga Maris, 1992 (32 shekaru) |
ƙasa | Kenya |
Harshen uwa | Harshen Swahili |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Harshen Swahili |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wasan badminton |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 52 kg |
Tsayi | 167 cm |
Mercy Mwethya Joseph (an Haife ta a ranar 21 ga watan Maris, shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyu 1992A.c) 'yar wasan badminton ce ta Kenya.[1] An zabo ta a cikin ’yan wasa 14 da suka fi fice a Afirka da za su zama mamba a shirin Road to Rio da kungiyar BWF da kuma kungiyar Badminton ta Afirka suka shirya, don ba da tallafin kudi da fasaha ga ‘yan wasan Afirka da kuma ja-gorancin gasar Olympics ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro.[2] Ita ce wacce ta lashe lambar tagulla sau biyu na mata a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 2015,[3] kuma ta fafata a wasannin Commonwealth na shekarun 2010, 2014, da 2018.[4] [5]
Women's doubles
Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2015 | Gymnase Étienne Mongha, </br> Brazzaville, Jamhuriyar Kongo |
</img> Lavina Martins | </img> Kate Foo Kune </img> Yeldy Marie Louison |
10–21, 11–21 | </img> Tagulla |
BWF International Challenge/Series (1 title, 2 runners-up)
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2020 | Kenya International | </img> John Wanyoike | </img> Adam Hatem Elgamal </img> Doha Hany |
10–21, 14–21 | </img> Mai tsere |
2014 | Kenya International | </img> Patrick Kinyua Mbogo | </img> Donald Mabo </img> Ogar Siamupangila |
21–4, 21–23, 16–21 | </img> Mai tsere |
2013 | Kenya International | </img> Patrick Kinyua Mbogo | </img> Matheri Joseph Githitu </img> Lavina Martins |
21–8, 21–19 | </img> Nasara |