Penda Mbow | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dakar, 4 ga Janairu, 1955 (69 shekaru) |
ƙasa | Senegal |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Saliou Mbaye (en) (2017 - |
Karatu | |
Thesis director | Charles-Marie de La Roncière (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa, Masanin tarihi da Mai kare hakkin mata |
Employers | Université Cheikh Anta Diop (en) |
Penda Mbow, an haife ta shekaran 1955, yar tarihi ce, 'yar gwagwarmaya, kuma 'yar siyasan Senegal. Ministar Al'adun Senegal ta tsawon watanni da yawa a cikin shekaran 2001, farfesa ce a Jami'ar Cheikh Anta Diop a Dakar kuma shugabar motsawa ce yar kasa (yar kasa Mai tafiye tafiye).
An haifi Penda Mbow a watan Afrilun shekaran 1955.
A cikin shekaran 1986 ta sami digiri na uku a tarihin Medieval a Université de Provence a Faransa, tare da kasida mai taken L'aristocratie militaire mameluke d'après le cadastre d'Ibn al-Ji'an : éléments de comparaison avec la France (a Turanci: The Mameluke Military Aristocracy bayan Jama'a Rajista na Ibn al-Ji'an: Elements of Comparison with France). Binciken karatunta ya mayar da hankali kan tarihin basirar Afirka da nazarin jinsi na Musulunci. Ya zama farfesa a shekara ta 2010.