The Art of Ama Ata Aidoo | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2014 |
Asalin suna | The Art of Ama Ata Aidoo |
Ƙasar asali | Ghana |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Marubin wasannin kwaykwayo | Ama Ata Aidoo |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
The Art of Ama Ata Aidoo shirin fim ne na Ghana na 2014 wanda Yaba Badoe ya rubuta kuma ya ba da umarni.[1][2][3]
Fim ɗin shirin ya ba da haske game da rayuwar marubucin wasan kwaikwayo da marubuci Ama Ata Aidoo, zuwa ƙasar gida don ƙarfafa mace duk da kalubalen da suke fuskanta. [4]
Ama Ata Aidoo