Uzoamaka Otuadinma | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 18 Disamba 1990 (33 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Uzoamaka Otuadinma (an haifeta ranar 18 ga watan Disamba, 1990) ta kasance yar Nijeriya ce, kuma ƴar wasan taekwondo.[1][2] Ta yi gasa a cikin 73 kg kuma ta lashe lambar zinare a wasannin Taekwondo na Afirka da lambar tagulla a bugun 2019 da aka gudanar a Rabat .
A gasar Commonwealth Taekwondo ta 2014 da aka gudanar a Edinburgh, ta lashe lambar tagulla. A shekara mai zuwa, ta halarci wasannin Afirka na 2015 a Brazzaville kuma ta lashe lambar zinare a cikin Matsakaicin Mata - 73 kg taron.