![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Marseille, 1 Mayu 2001 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Komoros | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Tsayi | 1.92 m |
Yannick Pandor (an haife shi a ranar 1 ga watan Mayu 2001) ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a kungiyar kwallon kafa ta Lens. An kuma haife shi a Faransa, yana wakiltar Comoros a duniya.
Pandor samfur ne na makarantun matasa na Michelis, Marseille da Bel Air.[1] Ya fara aikinsa tare da ajiyar kulob din Lens na Faransa a cikin shekarar 2018. [2] A ranar 27 ga watan Yuli 2022, ya sanya hannu kan kwantiragin ƙwararru tare da ƙungiyar har zuwa 2023.[3]
An haifi Pandor a Faransa mahaifinsa Martiniquais da kuma mahaifiyarsa Malagasy duk zuriyar Comorian ne.[4] Ya wakilci Comoros U20s a 2022 Maurice Revello Tournament. [5] Ya yi haɗu da babban tawagar kasar Comoros a wasan sada zumunci da suka doke Habasha da ci 2–1 a ranar 25 ga watan Maris 2022.