Bineta Diédhiou | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dakar, 8 ga Janairu, 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Senegal |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Mahalarcin
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Bineta Diedhiou (an haife shi ranar 8 ga watan Janairun 1986) ƙwararriyar ƴar wasan Taekwondo ce ta Senegal. Ta ci lambar tagulla a nauyin fuka-fuki (- 59 kg) a Gasar Taekwondo ta Duniya a cikin shekarar 2005 a Madrid. Diedhiou ya ɗauki tutar Senegal a bikin buɗe gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2008.