Jerin filayen jirgin sama a Nijar | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Wannan shine jeri na Filayen Jirgin Sama dake a kasar Jamhuriyar Nijar.
Filin Jirgi da sunan sa yazo da Kauri yana nuna cewar wannan filin ana gudanar da zirga-zirga ta kasuwanci a cikinsa.
Birni | Lasisin ICAO | Lasisin IATA | Sunan Filin Jirgi |
---|---|---|---|
Agadez | DRZA | AJY | Filin jirgin saman Agadez |
Arlit | DRZL | RLT | Filin jirgin saman Arlit |
Diffa | DRZF | Filin jirgin saman Diffa | |
Dirku | DRZD | Filin jirgin saman Dirku | |
Dogonduci | DRRC | Filin jirgin saman Dogonduci | |
Dosso | DRRD | Filin jirgin saman Dosso | |
Gaya | DRRG | Filin jirgin saman Gaya | |
Gure | DRZG | Filin jirgin saman Gure | |
Iferwane | DRZI | Filin jirgin saman Iferwane | |
La Tapoa | DRRP | Filin jirgin saman La Tapoa | |
Maine-Soroa | DRZM | Filin jirgin saman Maine-Soroa | |
Maradi | DRRM | MFQ | Filin jirgin saman Maradi |
Niamey | DRRN | NIM | Filin jirgin saman Niamey |
Tahua | DRRT | THZ | Filin jirgin saman Tahoua |
Tera | DRRE | Filin jirgin saman Tera | |
Tessaoua | DRRA | Filin jirgin saman Tessaoua | |
Tillabéri | DRRL | Filin jirgin saman Tillabéri | |
Wallam | DRRU | Filin jirgin saman Wallam | |
Zinder | DRZR | ZND | Filin jirgin saman Zinder |